Asalin rikicin da Dr Idris Dutsen tanshi da Gwamnatin Bauchi
Shahararren malamin Addinin Musulunci dake Bauchi Dr Idris Dutsen tanshi yayi gudun hijira sakamakon rikicin dake tsakanin sa da gwamnatin jihar da ta Bauchi, karkashin gwamna Bala Kauran Bauchi Inda Dr Idris Abdulazeez Bauchi yace akan matsalar tauhidi ne yasa ake neman cutar dashi. Sai dai Kwamishinan jihar Bauchi Hon. Nuhu Zaki ya fito yayi…
Read More “Asalin rikicin da Dr Idris Dutsen tanshi da Gwamnatin Bauchi” »