Shahararren malamin Addinin Musulunci dake Bauchi Dr Idris Dutsen tanshi yayi gudun hijira sakamakon rikicin dake tsakanin sa da gwamnatin jihar da ta Bauchi, karkashin gwamna Bala Kauran Bauchi
Inda Dr Idris Abdulazeez Bauchi yace akan matsalar tauhidi ne yasa ake neman cutar dashi.
Sai dai Kwamishinan jihar Bauchi Hon. Nuhu Zaki ya fito yayi jawabi akan dalilansu na neman kama Dr Idris Dutsen tanshin.
Inda ya ƙaryata zancen na Dr Idris Dutsen tanshi a wani Bidiyon daya saki.
Ga dai cikakken bayanin nasa a Bidiyo :
https://www.facebook.com/labaridagabauch/videos/1339696923405972/?mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v